info
Tirkashi!!! Ko wane mataki mu`azzam ze dauka? Shirin Gidan Sarauta Zango na 2 na nan tafe da ingattaccen labari,Ku saurare mu a ko wacce ranar asabar da misalin karfe 8:30 na dare akan manhajar mu ta #arewa24ondemand akan talabijin kuma 9:00 na dare. Kar ku bari chakwakiyar nan ta wuce ku! #AREWA24 #Takuce #Gidansarauta #Gidansarautazango2 #arewa #North #Hausa
Duration: 54 sPosted : Tue, 16 Apr 2024 16:08:40Views
17.0KDaily-
Likes
1.1KDaily-
Comments
3Daily-
Shares
7Daily-
ER
6.54%Daily-
Latest