info
Kishi tsakanin kishiyoyi ! Domin ganin labarin stephaney a wannan karon ku biyo mu shirin Dadin Kowa Zango Na 6. Wanda zai zo muku a 20 ga wannan watan afrilu, shekara ta 2024. Kar ku bari chakwakiyar nan ta wuce ku! #AREWA24 #Takuce #Dadinkowa #Dadinkowazangona6 #arewa #North #Hausa
Duration: 32 sPosted : Tue, 16 Apr 2024 13:23:50Views
92.4KDaily-
Likes
2.2KDaily-
Comments
16Daily-
Shares
13Daily-
ER
2.42%Daily-
Latest