Kamilu Ibrahim Fage: Mai bada umarnin shirin Lulu da Andalu Zango Na 2, shirin yana zuwa muku a duk ranar juma'a da misalin karfe 7:00 na dare sannan akan manhajar mu ta AREWA24 On Demand, Ku tuntube mu ta wannan lambar 07060690969 akan whatsapp domin yin rijista, kar a barku a baya. #AREWA24OnDemandGlobalStreamingService a duk inda kuke a fadin duniya. #AREWA24 #Takuce#AREWA240nDemand #Luludaandalu #luludaandaluzangona2