Kiwa ya dinga niman tsarin allah daga abubuwa guda hudu4 Karike wainnan adu’oi Allah ya karawa mallam lfy amin ya allah #abdul_qadir_yrn_sunnah #sheikhmuhammadbinuthman
Tauhidi tushen addini duc wani aiki na alkairi saida tauhidi allah zai karba. Allah ya kara kare ka dr idris abdulAzizi dutsen tanshi daga sharrin makiya amni ya allah #dridrisabdulazizdutsentanshi #abdul_qadir_yrn_sunnah