info
GIDAN SARAUTA ZANGO NA BIYU Zai dawo muku Ranar 13th April 2024 A Tashar @arewa24channel da misalin karfe 9:00pm da kuma Youtube channel din mu mai suna MAISHADDA GLOBAL RESOURCES da misalin karfe 8:30pm Duk Ranar Asabar. Kada ku sake a baku labari. Mun shirya tsaf domin kawo muku ingantaccen Shirin fa zaku jima kuna yabawa. Daga Gawurtaccen Kamfanin @maishaddaglobalresourceltd_ Daukar Nauyi/Shiryawa @realabmaishadda Bada Umarni @realalinuhu Labari @sani_rainbow_sa @yakubukumo_ Tsara labari @yakubukumo_ M/Umarni @call_me_elgashash @muazzamu_idi_yari
Duration: 44 sPosted : Thu, 11 Apr 2024 15:30:33Views
199.7KDaily-
Likes
7.0KDaily-
Comments
43Daily-
Shares
106Daily-
ER
3.60%Daily-
Latest