TikTok E-commerce Data Analytics, Shoplus help you win on Tiktok business.
Get Started
info
Mai zan iy cewa? Mutuwar mama daso tazo min a lokacin da mahaifiyata take kwance a asibiti ba lafia. Allah ya jikan ki mama daso, Allah kuma ya bawa mama kaka lafia ameen.
Mai zan iy cewa? Mutuwar mama daso tazo min a lokacin da mahaifiyata take kwance a asibiti ba lafia. Allah ya jikan ki mama daso, Allah kuma ya bawa mama kaka lafia ameen.
Allah yayi miki Rahama, Allah ya gafarta miki ameen. Dole dukan mu sai mun mutu, Allah yasa tazo mana da sauki ameen. Innallillahi wainna illahi rajuun. Mama daso naji mutuwar ki matuka.