Posted @withregram ⢠@falalu_a_dorayi Alhamdulillah. Jinjina da Godiya ga Mai Martaba Sarkin Kano @hrh_aminu_ado_bayero hrh_aminu_ado_Bayero A bisa karamci da shawarwari Allah ya karawa Sarki Lafiya. Amin. Ali Nuhu na daban ne In aka zo gurin Muâamala da Alâummar Kannywood, Domin Yana cikin na farkon masu son su zauna da kowa lafiya. Bashi da Kiyayya ko gaba Sannan Yana girmama har na kasa da shi. Sannan bashi da kashi wajan bawa mutane ayyuka, wannan dadaddiyar shaida ce akansa. Kokarin sa na fito da sababbin Jarumai maza da mata da Maâaikata producers/ director da Duk wani nauâi na masu aikin film. Wannan Mukami na Managing director na Nigerian Film Corporation da President Bola Ahmed Tinubu yayi abin alfahari ne a garemu, sannan HAKURI NE MAI TADDA RABO @realalinuhu Allah ya taya riko yai maka Jagoranci Ya baka ikon sauke nauyi. Amin.