Zamu gabatar da wasan sallah, tin ranar idi a gidan zo daki garin kano,, chikin gidan koroso, kaman yadda mukasaba, zamuyi kuwana, 7 muna wasa Allah yabada ikon zuwa amin,, 🙏#nigeria #kaneewood ##arewapeople #hassanshuwa868 #arewa__tiktok #kano #viral #Trending #sallah